Saturday, April 16, 2016

Shugaba Buhari na koma Najeriya bayan ziyarar kwanaki 5 a kasar China (hoto)

– Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya isa Najeriya bayan ziyarar kwanaki 5 a kasar China


– Wasu manyan ma’aikata a karkashin gwamnatin tarayya suke sun maraba shugaban kasan a wani babbar filin jirgin sama a Abuja mai suna Nnamdi Azikiwe International Airport


bayan ziyarar 5

Shugaba kasar Najeriya, Muhammadu Buhari inda ya sauko akan filin jirgin samar Nnamdi Azikiwe a Abuja. Shugaba Buhari, inda wani manyan ma’aikaci a gwamnatin tarayya mai suna Abba Kyari ya maraba shugaban. Wani shugaban hukumar yan sandan Najeriya mai suna Sifeto Janar Solomon Arase, kuma yake gaisa shugaban da hannunshi



Shugaba Buhari ya koma Najeriya a yau, Asabar 17, ga watan Afirilu da safe bayan ziyarar kwanaki 5 a kasar Sin. Inda jaridar Rariya take ruwaito akan hakan a shafin Facebook din ta, ta rubuto wanda, bayan ziyarar kwanaki biyar da Shugaba Buhari ya kai kasar Chana, ya dawo gidan Najeriya a safiyar.







KU KARANTA KUMA: An maganta akan bashin Buhari yake so karbo daga China


Kuma, akwai wasu yan Najeriya, wadanda sun bayyana farin cikinsu akan dawowan shugaban kasan. Na farko ne Yakubu Yakson Alkas, wanda ya rubuto wanda, muna masa barka da dawowa. Na biyu ne, wani mutum mai suna Imam Ishaka, wanda ya rubuto wanda,Alhamdulillah, Baba yadawolafiya Allah yasa Albarka Acikintafiyar Ameen.


Idan ba za ku manta ba, Shugaba Buhari ya tafi kasashen duniya sama da 20 tun lokacin an ranstar da shi kamar yadda shugaban kasar Najeriya.


The post Shugaba Buhari na koma Najeriya bayan ziyarar kwanaki 5 a kasar China (hoto) appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read on NAIJ.COM.




Shugaba Buhari na koma Najeriya bayan ziyarar kwanaki 5 a kasar China (hoto)
Previous Post
Next Post

About Author

0 Comments: