Thursday, November 5, 2015

Babu Rahotan Rashawa A Lokacin Tantance Ministocin Buhari – Nkire

Wani jigon jam’iyyar APC, Sam Nkire, ya yaba ma Shugaba Muhammadu Buhari akan yaki da rashawar da yake yi. Kuma ya bayyana cewa shugaban kasa yana cin nasarar yaki da rashawar da yake yi.




Nkire ya bayyana cewa rajin samun labarin cewa an bada rashawa lokacin tantance ministocin Buhari abun yaba ma gwamnatin shine. Kuma ya yaba ma yan majalisa ta 8 saboda basu bukaci a basu Wata rashawa ba a lokacin tantancewar.








Sam Nkire







Ya bayyana cewa wannan na nuna cewa daga yan majalisa har mutanen Najeriya su hakura da rashawa. Kuma ya bayyana cewa shigar da yan majalisa suka yi Akan yaki da rashawa zaya taimaka kwarai da gaske.






Sannan Kuma ya bukaci yan Najeriya dasu koyi halin yan majalisar wajen yaki da rashawa.



The post Babu Rahotan Rashawa A Lokacin Tantance Ministocin Buhari – Nkire appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read on NAIJ.COM.









Source: naij.com




Babu Rahotan Rashawa A Lokacin Tantance Ministocin Buhari – Nkire
Previous Post
Next Post

About Author

0 Comments: